breaking news
Gwamnatin Katsina Tayi Sasanci Da Masu Garkuwa Da Mutane Domin Karbar Kudin Fansa

Gwamnatin jihar katsina akar kashin aminu bello masari tabayyana cewa tayi sasanci da yan bindigan dake sace mutane domin karbar kudin fansa a yankin jihar
a wata sanarwa da jihar tafitar a yau a shafinta na facebook tabayyana cewa sunyi sasanci da masu garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa dasuka dauke mutane 104 a jihar
Gwamnatin takara dacewa mutum 97 har amma sakosu saura sauran.