breaking news
NUC tayarda akoma university 18 gwatan janaury

NUC tace tayarda dun wasu jami’oi dake nigeria dasukoma makaranta ranar 18 gawatan january
Kamar yadda commissioner ilimi na nigeria yabayyana a yau yace kowace university a nigeria dalibanta da sukoma makaranta ranar 18 gawatan janaury
Commissioner yakara dacewa dole kowane dalibi yarunka sa facemask sannan a runkabada tazara domin gudun yada cutar coronavirus.