labaran wasanni
Ansufati yaturoma dan fans dinshi sako meratsa zuciya

Dan wasan barcalona ansufati yakara turoma fans dinshi sako
Ansufati:2020 tazameman kakar da bazan taba mancewa da itaba saboda raunin danasamu kai bama niba harda kungiyata saboda 2020 barcalona batataba shan wahalaba kamar shekarar
Ansufati:inajin dadi yadda kuke nunaman kaunarku sannan nan bada jimawaba zandawo domin cigaba da ta ka leda.
Ansufat: bawai koda yaushe kwallow bane zate ma yadda kakeso wata sa’in dole mutum yasha wahala kafin jin dadi.