labaran wasanni
Ronald Koeman Yabayyana Dalilin Dayasa Yatube Messi A Wasansu Na Yau

Coach din barcalona ronald koeman yabayyana dalilin dayasa yatube messi daga wasa ana minti minti na 63 dunda dan wasan shine yafi zura kwallow a lokacin
Ronald Koeman: dalilin dayasa na tube messi a mintina 63 shine naga yadda yan wasan granada ke bugu kuma da alama idan har ne kokarin barinsa to za aiya kaishi injury
Ronald Koeman: munada sauran wasanni gaban mu dolene mukiyaye a bangaran injuri: