labarai
Wijnaldum yabayyana kungiyar dayakeson cigaba da zama tsakanin barca da liverpool

Dan wasan liverpool Wijnaldum yabayyana kungiyar dayakeson cigaba da taka leda akaka mezuwa tsakanin barca da liverpool
Dan wasan na liverpool yabayyana cewa bazai kara wata kwangilba da liverpool don haka yafison yaje barcalona domin cigaba da murza leda
Yayi wannan jawabinne bayan kungiyar ta liverpool tanemi da dan wasan yakara tsawon zamansa a kungiyar dama dan wasan barcalona tanemishi a 2019 amma dan wasan yakizuuwa.