labaran wasanni
Barcalona tabayyana kwanakin da araujo zedauka kafin yadawo jinya

Barcalona tabayyana kwanakin da araujo zedauka kafin yadawo jinya
Barcalona tabayyana sadda dan wasanta araujo ze iya dawowa jinya dan wasan bayan nata yasamu raunini a wasansu na jiya da granada wasan da barcalona din talallasa granada din daci 4 bokodaya
Bayan gwajin da akaimasa antabbatar da raunin bame girma bane sannan likitocin dasukaime gwajin sun tabbatar da dan wasan bazai wuce sati biyu ba yana jinya