Connect with us

labaran wasanni

Labari marar dadi magoya kwallow kafa barcalona

Published

on


Daya daga cikin tawagar kungiyar barcalona yasamu rauni daya daga cikin wadanda suka gwabza da granada ajiya sakamakon kyeta da akaimasa

Dan wasan barcalona sagio dest yasamu rauni a wasansu da granada a jiya sai dai haryanzu likitoci basu kaida gwada saba domin tabbatar da ko kwana nawa zedaukaba

Dan wasan na barcalona anfidda shine wasa tun akusan minti na 50 zuwa 60 bayan dan tsakiyar granada yame ket


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *