labaran wasanni
Ronald Koeman Yayi Kalame Kan Rique Puig Bayan Kammala Wasansu Granada A Jiya

Ronald Koeman Yayi Kalame Kan Rique Puig Bayan Kammala Wasansu Granada A Jiya
Adaidai lokacin dayake fira da yan jarida bayan sun ragargaji granada din daci 4 bakodaya koeman Yayi wasu kalame kan rique puig
Ronald Koeman: inada yara matasa sosai amma naki sasu nasa rique puig duka minti 20 yabuga amma kuma yayi kokari sosai sannan yana cikin yan wasan da zanrike idan yacigaba da kokari
Ronald Koeman: a kullum inkaga bansashi wasaba nasan mene kye akwai wasan da bekamata asashiba wani lokaci.