labaran wasanni
Yanzu Yanzu: Real Madrid Ta Aikama Da Hukumar LaLiga Laliga Wasika Kan A Canza Wasansu Da Ossasuna

Yan wasan real madrid dayawa harda coach dinsu zidane tunda aka Tashi wasan tunjiya suketa korafe korafe korafe a shafukansu kan cewa bekamata ace anyi wasan ba a lokacin
Gade dalilinda da suka bayyana nakancewa asoke wasan a canzasa
Shuwagabbanin real madrid dun sun bayyanama hukumar laliga cewa yakamata asoke wasan saboda sadda akai wasan ana ruwa sannan ga sanyi sosai anayi a lokacin yan wasan bazasu iyayin wani wasaba sosai kuma bamu kungiyar real madrid ba harda su osassuna sannan kafin afara wasan ba a tuntubemuba kan a dage wasan.