labaran wasanni
Halin Da Barcalona Keciki Kan Siyan Depay

Barcalona na kokanto kan ko tasai memphy depay da akaka mezuwa
Kungiyar barcalona tace zata dan jirkinta da siyan memphy depay saboda wasu dalilai kungiyar barcalona din tace idan har yan wasansu nagaba sukacigaba da kokari to bazata sai wani dan wasaba
Amma barcalona din tace idan kuma yan wasanta suka gaza tabuka abun kirki to bashakka zasu yan wasan da zaran anbude kasuwar siye damusayar yan wasa akaka mezuwa.