Connect with us

labaran wasanni

Hukumar Laliga Tayanke Shawara Kan Sakon Da Rea Madrid Ta Aikamasu Kan A Canza Wasansu Osassuna

Published

on






Kamar yadda hukumar tasanar a website dint hukumar dake tsara laliga  dake tsara laliga tabayyana cewa tayanke shawarar kan sakon da real madrid din ta aiko nagame da asoke wasansu da osassuna saboda wani dalili





Hukumar dake tsara laliga tace bazata canza wasansu da osassuna ba kokuma ta sokeshi saboda dalilin sanyi hukumar laliga tace mutum nawane kebuga irin wasan da sukebugawa bawani club wanda yashigar da korafi saisu





hukumar laliga takuma kara jama kungiyar real madrid din kunne kancewa idan hartasake aikomata da sako makamancin wannan to zata iya dakatar da kungiyar sannan za acisu tara me tsoka





Hukumar laliga takara dacewa bama real madrid ba kade hadda sauran kungiyoyi dake buga gasar idan muka sake samun wani club da irin wannan akwai babbar tara da zamuci kungiya.


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.