labaran wasanni
Eto Yayi Bayani Kan Ko Ansufati Ze Iya Gadar Messi

Tsohon dan wasan barcalona samuel eto yabayyana ra’ayinsa ko kan ansufati shine wanda zegaji messi dazaran ya aje takalmunsa na kwallow
Samuel eto: a iya tunanina inaganin ansufati shine yaran da ze iya gadar messi saboda yadda yake kwallo sa musamman yadda yake zura kwallaye da yadda yake yanke kamar wani babban dan wasa
Eto: ni aganina ansufati shine magajin messi amma bansani konan gaba ba za asamu wani yaran wanda shine ze iyagadar messi din ba ansufati ba