labaran wasanni
Labari marar dadi ga kungiyar kwallow kafa ta real madrid

Labari marar dadi ga kungiyar kwallow kafa ta real madrid
Real madrid zatai wasa amma batareda manyan yan wasanta carvajal da luka jovic
Yan wasan guda biyu anbayyana bazasu buga kofin spanish super cup ba sakamakon wani rauni da suka samu a wajan training dunda anbayyana cewa raunin bazai wuce wasu satuttukaba amma bazasu sami halin bugawaba saboda duka kofin a cikin sati daya za agamasa
Kuma ciki kowanne yana iyakaiwa sati biyu yana jinya sannan ma koda sun warke konanda ranar juma’ane to basu da halin buguwa saboda antube sunansu gabakidaya a cikin tawaga.