labaran wasanni
Messi yakara samun gagarumar kyauta

Dan wasan barcalona lionel messi a yauma yakara samun babbar kyauta
Hukumar nahiyar turai tabayyana messi amatsayin dan wasanda yafi kowane dan wasa kokori dakuma zura kwallaye da aje record dakuma karya record daga 2011-2021 wato playmaker
Dan wasan yasamu wannan nasarorin sakamakon kokarin daye na cin wasu kopuna, karya record, aje record dakuma yawan zura kwallaye a dukannin gasar da yake bugawa irinsu laliga, champion, copa del rey, spanish super cup dadai sauransu dan wasan yasamu nasara kada abokin takararsa wajan samun kyautar wato ronaldon.