labaran wasanni
Ozil yabayyana best player tsakanin messi da ronaldo

Ozil yafadi dan wasan da yafi ko tsakanin messi da ronaldo adaidai lokacin da yake hira da yan jarida gameda batun tashinshi arsenal
Ozil: Messi vs Ronaldo akodayaushe sudukansu kowa yasan kwallow sannan yasan meyake a kwallow sannan kowannan su ina girmmasa amma ani nawa ra’yin c.ronaldo shine best saboda irin yadda yake taka leda tun a real madrid yadaga kopuna da yawa sannan yasamu nasarori a kasarsa sannan yasamu nasarori wajan lashe kyautar gwarzan dan wasa saboda haka nidai anawa ra’ayin ronaldo shine best.