labaran wasanni
Haaland yabayyana kungiyar daze iyakomawa tsakanin barcalona da real madrid

Haaland Yabayyana Kungiyar Dayake Gab Dazuwa Tsakanin Barcalona Da Rea Madrid
Haaland dan wasan borussia dortmun yabayyana kungiyar daze iyazuwa a kaka mezuwa
Kungiyoyi dadama naneman dan wasan borussia dortmud amma yanzu kungiyoyin dasukafi rinjaye sune Barcalona da Real Madrid
A jawabin da ye ranar talata yabayyana cewa duka kungiyoyin na da barcalona da real madrid duka ba wacce begurin buga wasa amma yanzu dun kungiyar data riga kammala cinikinsa to ita zeje.