labaran wasanni
Laliga tabayyana dan wasan best of the week

Hukumar laliga tabayyana dan wasan da yafi kowanne dan wasa na wannan satin kokari
Hukumar laliga tabayyana dan wasan barcalona antoine griezman amatsayin dan wasan da yafi kowanne dan wasa kokari inda yasamu nasarar kada abokin kwallow sa wanda suke club daya wato messi wanda shine yafi yawan samun kyautar
Antoine griezman yasamu wannan nasarar ne vote da aka gudanar a shafinsu na laliga inda griezman din yabama messi kuria 20.