labaran wasanni
jawabin da messi yema abokan wasansa ana gab dadawowa extra time

Kalaman da messi yagayaman yan wasan barcalona kafin adawo extra time
Shugaban yan wasan barcalona lionel messi yagayama abokan wasansa wata magana bayan antashi wasa za aje extra time wadda itama ta kara basu kwarin guiwa kamar yadda yan wasan barcalona suka bayyana messi yacemasu
Messi: gaskiya wasa yayi kyau kuma kunyi kokari sosai don haka kukara dagewa domin mi winning karkumanta idan bakukara dagewa ba suka cimu shikan sunkoremu komawa gida zami muna bakinciki amma fah idan kukara dagewa to zami nasara kansu domin musamu muje final mudago wannan kopin
Mess: abu me mahimmanci kurinka yin wasa da zuciyarku koda mutum sunfi karfinka to kununamasu zaku iya kota wana hali don haka kukara dagewa karkumanta cin kopummu anan yana da mahimmanci sosai kuma shi zenuna zami iya a kowanne kopuna musamman champion da laliga”.