labaran wasanni
Ronald Koeman Yabayyana Halinda Da Messi Da Dembele Kecike Gameda Injury

Ronald Koeman Yabayyana Halinda Da Messi Da Dembele Kecike Gameda Injury
Coach din barcalona ronald koeman yayi bayani gameda injuri dembele dakuma messi a wata fira da ye da yan jarida bayan sunsamu nasara kan real socieded a wasan dab da nakusa da karshe
Ronald Koeman: messi bazamu iya cewa yawarkeba daga zazabbin da yake amma zamu gani nanda kwana 2 idan haryasamu isarsa lafiya to zebuga semi final
Ronald Koeman: dembele yana cikin koshin lafiya dunda de cewa yadansamu rauni bayan wata keta da akaime amma fah yadawo bayan anbashi magana kuma yadawo normal bawata matsala
Idan baku manceba shidai messi bawai rauni yasamu ba messi anrubuta sunansa cikin squad da zatazo takara da real socieded sakamakon zazzabi daya kamashi anasaura yan awanni afara wasa akasoke sunansa.