labaran wasanni
Labari maidadi ga kungiyar kwallow kafa ta barcalona

Labari mai dadin gaske ga kungiyar kwallow kafa ta barcalona
Coach din barcalona ronald koeman yatababbatar dacewa dan wasan na barcalona kuma shugabam tawagar kwallow kafa ta barcalona lionel messi yasamu sauki daga zazzabin dayake kuma zebuga wasansu da athlentico bilbao final
Dan wasan wanda be halarci semi final ba a wasansu da soscieded saboda zazzabi dayake to yanzu yawarke kuma antabbatar da zebuga wasan.