labaran wasanni
Yanzu Yanzu: Ansanar Da Sabuwar Ranar Da Za Agabatar Da Zaben Shugaban Barcalona

Bayan dakatarda lokacin yin zabe na shugaban kungiyar barcalona daga ranar 28 gawatan janaury sakamakon cutar coronavirus
To yanzu ansa sabuwar ranar da za ai zaben ranar 7 gawatan march sannan ansanar dacewa mutum dun wasu masu zabe dolene susaka facemask sannan surunka bada tazara domin gudun yada cutar coronavirus wadda take niyar dawoma kasar.