labaran wasanni
Debrune yafadi best player tsakanin messi da ronaldo
Debrune yafadi best player tsakanin messi da ronaldo
Dan wasan man city kevin debrune yabayyana dan wasan duniya wato gwarzon duniya tsakani messi da ronaldo
Dan wasan na mancity yabayyana cewa aduniyar kwallow kafa bawasu yan wasa dasuka ka kaisu cin karan su bababbaka a wannan lokacin kuma harsumutu baza ataba mancewa dasuba
Amma inza ace cikin subiyun wanene wanda yafi iyawa da kwarewa to messi domin messi kamar aljanine a wajan kwallow dun wani dan wasa dazakaji yace ronaldo yafi messi to kawai yafadi ra’ayinsane.