Connect with us

labaran wasanni

Labaran wasanni safiya Messi, Eric Garcia, Hazard

Published

on


Labaran wasanni safiya messi,eric garci, hazard,

Dan wasan barcalona lionel messi antabbatar da besamu zuwa training ba ajiya barcalona din tabayyana cewa idan haryafito yau training to zesamu damar buga wasan idan kuma befutoba shikenan

Shuwagabannin dasuke neman kujerar barcalona suntabbtar dacewa bazasu se dan wasan man city ba eric garcia ba wanda da barcalona din ta kwarrfa rai akan siyansa.

Coach din real madrid zidane yabbayana cewa ze sa a canzama hazard number daga 7 zuwa wata number saboda yaga kamar bazai iyabuga number saboda tunda yaxo real madrid yagaza tabuka wani abun kirki


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *