labaran wasanni
Barcalona tasanar da halin da ake ciki gameda messi
Barcalona tasanar da halin da ake ciki gameda messi
Barcalona tasanar da halin da akeciki gameda messi ko zebuga wasa ko bazai buga ba a wata sanarwa da barcalona din te damisalin karfe 12:30 tattabatar dacewa dan wasan zesamu damar bugawa
Tabayyana cewa dan wasan zesamu damar bugawa wasansu nayau da athlentico bilbao kuma tabayyana cewa yana cikin yan wasan farko wato first eleven wanda zasufara karawa da athelentico bilbao final.