labaran wasanni
Kalaman antoine griezman bayan yabiya tarar da akasame kan karya doka
Dan wasan na barcalona yabiya tarar da hukumar spain tasanyame takan karya dokr fita a jiya dan wasande yakarya dokar da akasamusu ta kan rashin fita saboda cutar coronavirus hukumar spain tace dolen dan wasan yabiya wasu makudan kudade kokuma bazaibuga karawarsuba da athlentico bilbao hakan yasa dan wasan yabiya tarar tare da aikamasu da sakon ban hakuri
Griezman: nasan nayi kuskure amma ina bama hukumar spain hakuri akan bazansake kuma inabama sauran abokan tawagata hakuri kan karya dokarnan saboda zan iya jamasuwani abum.