labaran wasanni
Koeman Yabayyana Gaskiya Gameda Siyan Eric Garcia
Koeman Yabayyana Gaskiya Gameda Siyan Eric Garcia
Coach din barcalona yayi jawabi gameda siyan eric garcia adaidai lokacin da yan jarida sukema me tambayayo gameda wasansu nayau final
Ronald koeman: gaskiya baza mu sewani dan wasaba a watannan musammam eric garcia gaskiya bazamusiye a watannan ba saidai akaka mezuwa saboda a yanzu munada yan wasa sosai idan mukace zamusiyo yan wasa to bazasu runka buga wani wasan kirkiba kuma hakan bazaimusu dadiba sayasa kawai zamu bari muga yadda wannan season zekaya inda alamun musai yan wasa zamusiya