Connect with us

labaran wasanni

Labaran wasannin safiya ansufati, ramos, sagio roberto

Published

on


Labaran wasannin safiya ansufati, ramos, sagio roberto

Ansufati

Coach din barcalona ronald koeman yabayyana cewa bazai iya fadar lokacin da ansufati din zedawo daga jinyaba amma yabayyan cewa dan wasan bazai wuce wannan watan ba

Ramos
Yakamata dun wani me sukar zidane yadena saboda zidane shine yadaga kusan martabar club dinan musamman sadda ya jaragarammu muka daga gasar zakarun nahiyar turai harso ukku abunda ba atabayiba ita dama kwallow tagaji nasara da rashin nasara don haka yakamata kugane

Sagior Roberto

Ganin de dan wasan barcalona a yataho yabiyo tawagar barcalona domun buga wasan ta nakara janyo cece kuce amma sai dai coach din barcalona yace bazaibuga wasanba saboda begama murmurewaba sannan coach din barcalona yabayyana cewa dan wasan senan da kamar sati biyu zedawo daga jinyarsa


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.