labaran wasanni
Abunda yafaru da dejong, rique puig , stegen’s bayan tashi daga wasansu najiya
Abunda yafaru da dejong, rique puig , stegen’s bayan tashi daga wasansu najiya
Yan wasan barcalona dejong, stegen, rique puig bayan tashi daga wasansu najiya bayan sunsha kashi daci mai ban haushi3-2 a extratime
A wani video da akabayyana anbayyana yadda aka nuno yan wasan suna ta kuka yan wasan sunji zafi sosai saboda irin yadda suke son daga kopi musamman dejong da rique puig saboda basutaba daga kopi a kungiyar ba
Dubban magoya bayan barcalona ashafin twitter sunbama yan wasan hakuri tareda kara basu karfin guiwa akasara ba kusan mutum dubu biyar ne twitter suka bama yan wasan hakuri taredacemasu su kara dagyewa.