labaran wasanni
Barcalona tayanke shawara kan junior firpo
Barcalina tayanke shawara kan junior firpo
Barcalona tayanke shawara gameda seda dan wasan bayanta junior firpo
A wani jawabi da kungiyar barcalona din te a shafinta na twitter da telegram tabayyana cewa tayanke shawarar saida da wasan ada barcalona tayanke shawarar bazata saida dan wasanba
Amma saboda rashin kudi da club din ke famadashi tayanke shawarar seda dan wasan Ac Milan Da Granada sune kankaba domin ganin sunkarbi dan wasan aro