labaran wasanni
Rivaldo yayiwa hukumar kwallow spain martani mezafi kan red card din da akabawa messi
Rivaldo yayiwa hukumar kwallow spain martani mezafi kan red card din da akabawa messi
Tsohon dan wasan barcalona rivaldo yabayyana baci ransa ga refree din da yabama messi red card a wani jawabi da rivaldo din ye yabayyana cewa
Rivaldo: ni na kalli wasan naga kyetar da ye amma sam bekamata ace yabashi red card ba saboda acikin haushi yayi ta kuma shi meyasa shi dayafarame muguntar ba a bashi kome messi yayi wannan muguntar ne saboda kin yima wanca dan wasan athlentico bilbao din magana amma wani abu da bangane shine anan taya za adau red card abama messi amma taya akai ba abama braithwaite ba shima ai yayi kalar kyetar
Rivaldo: messi bawai iyakar amfaninsa a club dinsa yake da kasarsaba yanada amfani sosai a gasar laliga saboda kashi 50 dake kallam laliga saboda messi ne.