labaran wasanni
Griezman yajawo ma kansa suka wajan abokan wasansa
Griezman
Dayawa yan wasan barcalona basu ji dadin abunda griezman yafurtaba a bayan tashi daga wasansu da athletico bilbao a ranar lahadi da tawuce dan wasan yafurta wasu kalame wanda basu yiwa yan wasa dadiba
Acewar danwasan: yau muttafka babban kuskure saidai akwai dayawa daga cikinmu wadanda basuyin kwallo dakyau sannan sai kaga dan wasa yasamu dama mekyau amma yabugata waje
Wadannan kalame dayayi yan wasan barcalona sunce basuji dadin abunba