labaran wasanni
Juan Laport Yayi Amai Ya Lashe
Juan Laport Yayi Amai Ya Lashe
Daya daga cikin masu neman kujerar shugaban kungiyar barcalona yayi amai ya lashe
Kamar yadda juan laporta a kwanakin baya yabayyana cewa dazaran yasamu nasara lashe zaben to zai sauke Ronald Koeman daga coach din kugiyar barcalona zekawo xavi yamaye gurbinsa
Sai gashi juan laport yacanza magana inda yake yaban ronald koeman din