labaran wasanni
Labaran wasanni Neto, Martin Odegaard, Kylian Mpappe
Labaran wasanni Neto, Marting Odegaard, Kylian Mpappe
Coach din barcalona yatabbatar da dayan golan su neto shine wanda zekama raga a wasansu na copa del rey hakan tafarune bayan golan shigar da korafin kancewa zaitashi barcalona saboda ba asashi wasa koda yaushe saidai stegen
Martin Odegaard
Dan wasan real madrid yabayyana cewa yanason tashi daga kungiyar sakamakon rashin buga wasa dayake saboda ko awasan ma dazasu kara a copa del rey basunansa hakan yasa yabayyana cewa zetashi daga kungiyar.
Mpappe
Rigima nata kara karuwa tsakanin psg da dan wasanta kylian inda hartakai ga dan wasan yabayyana cewa zetashi daga psg dib amma sai dai kungiyar ta psg tabayyana cewa koda zetashi bawanda zebiyashi cikwan kudinsa na contrac wanda beyi expire