labaran wasanni
PSG nakara Kaimi Gameda Maganar Messi
PSG nakara Kaimi Gameda Maganar Messi
Psg tasanaci dakara kawoma dan wasan barcalona samame wato lionel messi bayan dan wasan psg kylian mpappe yabayyana zetashi daga kumgiyar psg tabayyana cewa tanafatan dauke messi
Psg din tabayyana cewa dazaran dan wasan nata kylian mpappe yatashi daga kungiyar to zata maye gurbinsa da messi dama psg din tadade tana neman dan wasan
Saidai haryanzu ba aji tabakin dan wasanba lionel messi shin ko yanada ra’ayin komawa koko yafiso yaci gaba da zama barcalonaIa