labaran wasanni
Labaran wasanni barcalona, real madrid, liverpool
Labaran wasanni barcalona, real madrid, liverpool
Yan wasan barcalona dukkaninsu koya yasamu nasarar samun kyautar mota daga kampanin CUPRA yan wasanda anbasu wannan kyautar motanne ajiya masu kampanin sunce sunbasu kyautar motanne sakamakon yadda suke masu tallinan abunsu dakyau
Real madrid
Magoya bayan real madrid sunbayyana cewa yakamata shuwagabannin real madrid su kori zidane zidane daga coach din kungiyar domin kawo wani sunbayyana hakane magoya bayan kungiyar bayan kashin da real madrid din tasha a jiya a copa del rey inda aka fiddata daga gasar tun a yan zagaye na 32.
Liverpool
Dubban magoya bayan club din liverpool naci gaba da sukar jurgen klopp kan rashin nasara dayake cigaba da samu amatsayinsa na coach din liverpool fans din na liverpool sunce yakamata idan bazai iyaba yasauka a canza wani.