labaran wasanni
Real madrid tasaka yan wasa 3 akasuwa
Real madrid tasaka yan wasa 3 akasuwa
Real madrid Bayan kashi da kungiyar tasha a copa del rey a hannun alcoyanokungiyar ta real madrid tasanya wasu yan wasa nata kasuwa
- Toni Cross
- Varane
- Carvajal
Wadannan sune yan wasan da real madrid din tasa kasuwa sai dai wani abu da magoya bayan kungiyar suka kama fadi a shafin twitter sunbayyana cewa yakamata ace sunsa eden hazard magoya bayan real madrid dun sunce hazard ne yadace ace amfara sakawa amma saigaya basunansa.