Connect with us

labaran wasanni

Barcalona tasanar da araujo a matsayin man of match a wasansu na jiya

Published

on


Barcalona tasanar da araujo a matsayin man of match a wasansu na jiya

Barcalona wadda take taka leda a spain tasamu nasarar a wasanta najiya inda tasamu nasara kan cornell daci 2

Bayan tashi daga wasanne barcalona tafidda man of the match wato dan wasan dayafi kowa kokari a wasan dunda dade cewa dayawa akwai yan wasan da sukai kokari a wasan musamman dembele shida yazura kwallow daya data basu karfin guiwa sai pedri wanda yayi kokari a tsakiyar nan sosai sannan yatemaka anci biyu amma barcalona bata ba daya dacikinsu wannan kyautar ba

Barcalona tabama araujo wannan kyauta ta man of the match saboda irin rawar da yataka abayannan musamman yadda yahana yan wasan cornella sakat a gabannan wannan shine dalilin dayasa akabashi kyautar


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *