labaran wasanni
Ronald Koeman Yafadi Dalilin Dayasa Barcalona Tabarar Da Pk 2
Ronald Koeman Yafadi Dalilin Dayasa Barcalona Tabarar Da Pk 2
Coach din barcalona ronald koeman yayi jawabi gameda rashin samun nasararsu nacin penalty so biyu a wasansu najiya da cornella
RonaldKoeman: a gaskiya banji dadin barar da penalty din da mukaiba saidai dama messi ne kade yake da horan buga penalty bawani dan wasan namu da keda horan buga penalty ko yake training din buga penalty wannan shine dalilin dayasa yan wasanmu biyu suka barar da penalty.