labaran wasanni
Dan wasan da barcalona tabama man of the match a wasansu nayau
Dan wasan da barcalona tabama man of the match a wasansu nayau
Bayan tashi daga wasansu da elche a yau barcalona tasake bada kyautar man of the match wato dan wasan da yafi kowanne dan wasa kokari sai dai wani abu da zebama magoya baya mamaki ba zabi dejon,rique puig, pedri ba cikin wadanda akabama kyautarba
Barcalona tabayyana golan ta ter stegen amatsayin wanda tabama man of the match sakamakon wasu save biyu masu kyau wanda inbacin yanuna kwarewarsa da barcalona din bata samu nasaraba.