labaran wasanni
Halin da dembele keciki
Halin da dembele keciki
Ousmane dembele zebar barcalona a shekarar 2022 a free idan har barcalona bata karame contract ba saidai hakan bazai yuyuba saboda irin kokari da dan wasan keyimata ada baya tace da zata saidashi amma sedai yanzu tace aa
Barcalona tace bazatavar dan wasan yate a shekarar 2022 ba kuma koda ma zebar kungiyar bazata bari yatai a free ba hakan yasa barcalona tace zata karame contract wanda zekaishi har 2025.