labaran wasanni
Labari dadumi duminsa
Labari dadumi duminsa
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tattabatar dacewa dan wasanta ansufati zebuga wasansu da psg
Barcalona tace 100% dan wasan ze iya buga wasan saboda irin saukin da dan wasan yake cigaba da samu
Dan wasan wanda yasamu rauni tun shekarar 2020 a wasansu da real betis sakamakon wata kyeta da akaime dan wasan likitoci suntabbatar dacewa ze iya shafe wata 6 yana jinya saidai dan wasan bezekaiba