labaran wasanni
Tarihin da barcalona takarya a wasansu najiya
Tarihin da barcalona takarya a wasansu najiya
Barcalona tasamu nasarar aje karye wani record a jiya bayan sunsamu nasara kan elche daci biyu bakoda
Barcalona wadda ke mataki na 3 tasamu nasarane bayan yan wasan tsakiyar ta guda 2 dejon dakuma rique puig
Barcalona tasamu nasara record na wasa 6 date away batareda wani club yadoketaba rabon da barcalona te wannan bajintar tun 2009