labaran wasanni
Barcalona tabayyana ra’ayinta gameda dawo da neymar
Barcalona tabayyana ra’ayinta gameda dawo da neymar
Juan laporta yabayyana cewa indai haryasamu nasarar cin zabe to wata kila zedawo da neymar jr barcalona kota wane irin halin
Juan laporta din wanda yakasamce yana neman takarar shugabantar kungiyar yabayyana hakana ne adai lokacin da yan jaridu sike me tambaya game da zabebensu
Juan laporta de yana daya daga cikin yan takarar da ake ganin shine zekai labari sai dai magoyan bayan barcalona naganin abune mewiya yadawo da dan wasan saboda rashin kudi da kungiyar ke ciki