Connect with us

labaran wasanni

Labari dadumi duminsa

Published

on


Labari dadumi duminsa

Labari dake fitowa daga babbar j jaridar spain marca na bayyana cewa dan wasan real madrid nacho yakamu da coronavirus

Dan wasan na real madrid anbayyana cewa yakamu da cutar ne ajiya bayan gwajin da akaimasa

Yanzu dan wasan zeci gaba da killace kansa harzuwa lokacin da zesamu sauki.


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.