labaran wasanni
Barcalona tagargadi dejong
Barcalona tagargadi dejong
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tagargadi dan wasan tsakiyarta dejon kanshiga wani sha’ani da baruwansa
Kungiyar ta barcalona tace dan wasan kada yasake yashiga rigimar da ke tsakanin liverpool da hukuma premier bayan liverpool din tayi posting kancewa ana kyamarta premier nantake dan wasan yafara sukar premier saidai kungiyar ta barcalona tasanar dacewa dan wasan yafita daga sha’aninsu.