labaran wasanni
Kalaman Ronald Koeman kan Athlentico Madrid
Kalaman Ronald Koeman kan Athlentico Madrid
Coach din barcalona ronald Koeman yayi wasu kalame gameda kungiyar kwallow kafa ta athlentico madrid
Ronald koeman din yabayyana cewa abune mewiya mi iya doke athlentico madrid coach din barcalona yabayyana cewa ahtlentico madrid a yanzu abune me wiya asamu club dun daze iya dakatar da kungiyar ta athlentico madrid din yabayyana cewa sai barcalona ta dage indai tana bukatar tsayar da athlentico madrid din.