labaran wasanni
Jawabin da koeman ye gameda pk din dasukasamu amma var tahana
Jawabin da koeman ye gameda pk din dasukasamu amma var tahana
Coach din barcalona ronald koeman yabayyana ra’ayinsa akan penalty din da barcalona din tasamu amma Var takashe bayan wata muguwar keta da akaima trincao
Ronald Koeman: nasan dacewa tabbas penalty ne bugun da akaima trincao amma dole muyi hakuri sannan mu anshi hukunci da var tayanke