labaran wasanni
Kalaman Dejong Akan Messi Bayan Tashi Daga Wasansu Najiya
Kalaman Dejong Akan Messi Bayan Tashi Daga Wasansu Najiya
Dan wasan barcalona dejon yayi wasu kalame gameda messi dan wasan dan tsakiyar yabayyaba wasansu najiya
Dejong: tunda nike bantaba ganin dan kwallow kamar messi ba a jiya kwallow shi dayaci ita tabamu kwarin guiwa saboda wannan kwallow da yaci tasa munsamu nasarar kamosu 1-1 sannan nikuma najefah kwallow nidai a ganina messi shine dan wasan duniya dayafi kowanne dan wasa.
Dauda jibrin
March 5, 2021 at 10:16 am
Up messi shanshani me kafa dubu
Sulaiman haruna
March 5, 2021 at 10:16 am
Wqnnan gaskiyane
Up messi
Up dejong