labaran wasanni
Anbayyana Ranar Da Za Ai Final Na Copa Del Rey
Anbayyana Ranar Da Za Ai Final Na Copa Del Rey
Hukumar dake tsara wasanni copa del rey tafidda ranar da za abuga final na copa del rey kamar yadda babbar jaridar spain tabayyana marca
Hukumar tabayyana cewa duk kugiyoyin dasuka samu nasarar samun zuwa final to zasu buga final din 3 gawatan aprilu sannan kuma ba yan kallo