Uncategorized
Barcalona Tayi Babban Kuskure Nakin Seda Messi
Barcalona Tayi Babban Kuskure Nakin Seda Messi
Tsohon dan wasan barcalona rivaldo yace barcalona tayi babban kuskure nakin seda messi datayi a 2017
Rivaldo din yace yakamata ace barcalona tasaida messi tun 2017 kamar yadda real madrid tasaida c.ronaldo yabayyana cewa tun messi yanada sauran contract yakamata ace ta saida dan wasan saboda alokacinne zada iya saidashi da tsada kamar c.ronaldo